Musa bala Zage
Sabon Babur kamfanin tesla
10/10/2025
Me gida sheik Abdul-hadee Isa Ibrahim ya bani slot na mutum 10 workshop hedera network Wanda suke da buqata suyi mani magana ta dm
Gobe Asabar da karfe 10 na safe zamu cigaba da workshop na Hedera Network a birnin Kano, in sha Allah. Wadanda suke son halarta zasu iya yi mun magana a nan Facebook ta inbox saboda slot kadan s**a rage. Wadanda s**a halarci training na farko ba sai sun nemi izini ba, kai tsaye suna ciki, maza ko mata.
Wadanda basu taba halartar Hedera Network training ba sune muke da slot kadan gare ku a yanzu a nan Kano.
Click here to claim your Sponsored Listing.