Mujaheed S Aliyu Jrd
22/09/2023
YA ALLAH KA BIYA MANA BUKATUN MU
Aliyu Bn Abi Ɗalib, Radhiyallahu anhu, ya ce: "Na ɗanɗani abubuwa masu daɗi da yawa amma ban samu abun da ya kai lafiya daɗi ba, sannan na ɗanɗani abubuwa masu ɗaci da yawa a duniya amma ban samu abun da ya kai ka nemi biyan buƙata a wurin mutane ɗaci". A duba al-Kalamuɗ ɗayyib.
Ya Allah ka biya mana buƙatunmu a tsakanin mu da kai ba tare da wani ɗan Adam ya wulaƙanta mu ba.
SHEIKH UMAR SHEHU ZARIA
Hafizahullah
Muhammad Salisu Fago✍️
Juma'atul Mubarak 📿🕋🕌
Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Kano