at ALARAMMA FASHION DESIGN

at  ALARAMMA FASHION DESIGN

Share

08/09/2025

*ßismillah 🤲❤*

*اَللّٰھُمَّ صَلِِّ عَلٰی مُحَمَّدٍ وَّعَلٰٓی اٰلِ مُحَمَّدٍ کَمَا صَلَّیْتَ عَلٰٓی اِبْرَاھِیْمَ وَعَلٰٓی اٰلِ اِبْرَاھِیْمَ اِنَّکَ حَمِیْدٌ مَّجِیْدٌ اَللّٰھُمَّ بَارِکْ عَلٰی مُحَمَّدٍ وَّعَلٰٓی اٰلِ مُحَمَّدٍ کَمَا بَارَکْتَ عَلٰٓی اِبْرَاھِیْمَ وَعَلٰٓی اٰلِ اِبْرَاھِیْمَ اِنَّکَ حَمِیْدٌ مَّجِیْدٌ*❣️❣️❣️

*Assalamualaikum and Good Morning to All Members 🤝💛*

WhatsApp Group Invite 13/10/2020

Domin yin registration, activation cinkin saukdavi kashigaverifying ko kishiga wannan group din👉

WhatsApp Group Invite WhatsApp Group Invite

Photos from at  ALARAMMA FASHION DESIGN's post 20/09/2020

ABIN DUBAWA AKAN TSARIN INKSNATION.
Inksnation Wani sabon tsari ne na kamfanin iBSmartify/Inksnation wanda zai baku damar samun tallafin kudi daga N2,750,000/
N6,000,000/N12,000,000/N100,000,000.
MENE NE INKSNATION
Wani kamfani mai suna Ib-Smartify Mai rijista da gwamnatin Nigeria A karkashin Jagorancin Wani Dan Lagos mai suna *OMOTADE AWOS SEWANU* Ya kirkiro wani kudi Na kan internet (Digital/Crypto Currency). Mai suna (Pinkoin).
Wanda zai tallafa wa mutane da shi.
Aikin shi kuma shine rage talauci.
Wannan kudin daya yake da duk wani kudi Na kan internet (Crypto currency) Su Bitcoin da Ethereum Cmdx da sauran su.
Sai dai ya sha ban ban da su da bangarori da dama.
Daga ciki akwai
Farashin Shi baya yin kasa sai dai sama.
Sa'annan yana da ATM card wanda ya sha ban ban da ATM din da aka sani.
Yana da QR code a jikin shi.
Wasu Daga cikin Masana Blockchain da kuma harkar internet suna cewa ba haka tsarin *ICO* (Initial coin offering) yake ba.
Abinda zan iya cewa shine tsarin inksnation ya sha banban da tsarin da aka sani a baya.
Inksnation wata fasaha ce da cigaba wanda ba a taba samun irin shi ba.
Don ba'a taba samun irin shi ba ko don ya sha ban ban da Abinda aka sani a baya ba shine za SA ya zama scam ba.
A lokacin da aka kirikiro bitcoin an sha irin wannan gwagwarmayar.
Mutane gama gari s**a yi ta cewa damfara ce kawai wasu kuwa su ce karya ne yayinda wasu Daga cikin malamai kuma s**a yi ta bada fatawar haramcin SA.
Kowane ABU Kafin ya tabbata yana fiskantar kalubale.
Hakan da ake yi baya rasa nasaba da Kasancewar wanda ya kirkiri abun bakar fata ne kuma ma uwa uba Dan *NIGERIA
Kuma wannan kamfani ya samu amincewar hukumomin kasar nan irin su CBN/EFCC/CAC Sannan suna da Ofisoshi a ko wace jiha a Najeriya hada wasu daga cikin kananan hukumomi da dama.
ABUN LURA
Mu dauka cewa Inksnation scam ne.
Kuma karya suke yi.
Shin kana tunanin karya aka yi wa EFCC cewa an tura mata da Letter Idan karya aka yi mata Me yasa har yanzu bata dau mataki ba.
Domin Karin bani 07066515996

Want your restaurant to be the top-listed Restaurant in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kano