Sadiq post media
30/06/2024
A tunanin ku wannan wane gari ne ?
Allah Ubangiji Yabayyana Mahaifiya Dauda Kahutu Rarara.
03/06/2024
Kungiyar kwadago ta NLC ta sauke babban layin samar da lantarki na National Grid ta dalilin yajin aikin aikin da ta tsunduma da safiyar Litinin din nan Kan haka ne ake sa ran samun karancin lantarki a mafiyawan sassan Nijeriya a lokacin wannan yajin aiki.
An ga watan Ramadan na 2024 a Saudiyya za a tashi da azumi ranar litinin,
08/03/2024
Maganar Gaskiya Rigar Lauyoyin Nan Ta Yi Man, Ina Zan Same Ta Jama'a? Tambayar Farida Tofa,
06/03/2024
Wasu 'yan Tiktok bisa jagorancin Aminu J. Town, sun bawa hukumar Hisbah ta jihar Kano kyautar Mota don cigaba da gudanar da ayyukan kawar da badala.
06/03/2024
Daruruwan mutane Maza da Mata ne s**a raka Sheikh Aminu Daurawa, zuwa ofishin shi na shugaban hukumar Hizba ta jihar Kano.
06/03/2024
Tsohon shugaban Nijeriya Goodluck Jonathan, ya bayyana cewa kabilanci da kura-kurai a tsarin zabe a matsayin manyan abubuwan da ke kawo cikas ga ingantaccen shugabanci a fadin Afirka.
Wasu 'Shaidanu' ne s**a dauki tsohon bidiyon aikin da Hisbah ta yi na kame s**a tura wa Gwamna Abba don cimma wata manufa tasu - Sheikh Daurawa,
Daf nake da amsa tayin da Sheikh Daurawa yayi min na zama Dan Hisbah cewar Abba Hikima,
Babbar Kotun tarayya ta ce gwamnatin kano ba ta da hurumin bincikar bidiyon dala da ake zargin tsohon Gwamna Ganduje.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Address
Kano
IBRAHIMWAKILIII