Muhammad

Muhammad

Share

31/03/2024
19/12/2023

Allah ya Saka da alkairi MALAM

30/11/2023

ASSALAM MUNA FARIN CIKIN GAYYATAR KOWA DA KOWA DAURIN AUREN DIYAR BABBAN MALAMINMU SHEIKH IBRAHIM ALIYU KADUNA wanda yazaa gabatar gobe in Allah ya yarda a SHEDKWATAR QUNGIYA ta kasa ABUJA Allah ya bamu ikon halarta ameen

27/11/2023

KUNGIYANCI SHI NE HARAM:

1. Kungiyanci yana nufin take Shari'ah, ko saba wa Shari'ah domin tabbatar da wata manufa ta kungiyarka.

2. Amma kafa kungiya, ko kasancewa memba cikin wata kungiya domin tabbatar da wata halastacciyar maslaha wannan halal ne, babu mai musun halaccin hakan sai wanda ya kasa jakin gidansa tunani.

3. Kana iya kirga gwamman kungiyoyi a kasashen Duniya daban daban wadanda bangarorin mutane daban daban s**a kafa domin kokarin tabbatar da wata ayyanannar maslaha karbabba a idanun Shari'ah, wasu kungiyoyin na Mujtahidai ne zalla, wasu kuwa na sarakunan Musulmi ne zalla, wasu kuwa na 'yankasuwan Musulmi ne, wasu kuwa na kowa da kowa ne cikin al'ummar Musulmi; ke nana babu mai fitowa ya gaya wa Duniya cewa kafa kungiya ko ma wace iri ce abu ne da yake haram sai jahili murakkabi ko kuwa mai bin son zuciyarsa.

Rubatarwar: Shaikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo

25/11/2023

YA ALLAH KAGA HALIN DA MUSULUNCI YAKE CIKI A NIGERIA ALLAH KA BAMU MAFITA

😆KAI JAMA'A GA WADANDA SUKAZO BAUCHI SU KARE SUNNAH

25/11/2023

😆KAI JAMA'A GA WADANDA SUKAZO BAUCHI SU KARE SUNNAH

19/11/2023

Allah ya kara maka jagoranci 🤲 shugaba

Want your practice to be the top-listed Law Practice in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Kano