ATIKU SPORT
08/06/2020
Do you love Atiku for president 2023
22/05/2020
Assalamualaikum yan uwana maza da mata yakamata mufarka daga barcin da mukeyi azaben 2023
Domin nemawa kammu saukin tsadar rayuwa dacigaban kasarmu awajan wayannan shuwa gabannin namu wallahi basa sommu burinsu sugammu cikin kunci da talauci.
Awannan kasar tamu Mai albarka alokacin zabe sunsamu mun zagi jam iyar PDP kancewar batai mana adalci Ashe itace jam iya Mai adalci Mai kaunar talakawan Nigeria.
Dan haka awannan gabarne zansamu damar baiwa mutanan Nigeria shawara akan zaben 2023 damu fito kwammu da kwarkwata wajan dakile wannan mayau dariyar gwamnatin maha inciya Maci amanar takawan Nigeria.
Wajan zabar jam iyar PDP karkashin dan takararmu Alhaji Atiku abubakar dakuma sauran gwamnoni da sanatoci da yan majalissu Allah ya bamusa,a mutan kasata
Daga Saliss A Saliss midea
Saimunji daga gareku yan uwana
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kano