DARMA TV

DARMA TV

Share

12/09/2025

Bayan Gwamnatin Niger ta tallafawa malam Nata'ala da miliyoyin kudade na jinyar sa.

Yaɗinka riga tare da Ɗaga tutar Niger ɗin, na nuna soyayyar sa agareta

ruwan daya dake ka shi ne ruwa

11/09/2025

TIRKASHI: Tinubu ya bayar da umurnin sake karya farashin Abinci a Nigeria.

Akwai yiyuwar Buhun wake zai dawo 10k to 15k buhun masara, gero, dawa da shinkafa mai bawo zasu dawo 5k to 10k

Wai wannan abin farin ciki ne ko bakin ciki 🤔

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Kano
23477