Gonar Crypto
30/11/2024
Mu gwada wannan, ko zamu samu na Gas Fee. AIRDROP NE NA SOLANA.
Ku bude wannan Link din a cikin Chrome browser ππ
https://chillpnut.io/inv/kAupfbxnhV
Bayan ya bude, sai kayi Copy na Solana wallet address naka daga Phantom wallet ko BonkBot ka saka, a wajen da akace ka saka Wallet Address, sai ka danna wajen DASHBOARD.
Idan ya bude zakaga Bangaren Airdrop, sai ka shiga wajen. Akwai tasks da zakayi wanda kowanne akwai adadin Token da zasu baka. Bayan kayi task din sai kayi Claim na Token din.
Akwai Wajen withdraw, zaka iya withdraw idan Token din daka tara yakai 8,000π
29/10/2024
INSHA'ALLAH GOBE LARABA ZAMU FARAπ
MASU SON FARA DEX TRADING:
Mutane da yawa sunamin magana ta DM akan sunason koyon DEX Trading, in koya musu yadda akeyi. Ku sani DEX Trading ba abune da zan tsaya Lokaci Guda in koya maka cikin karamin lokaci ba, that's impossible.
Saboda haka ga wanda bai iya Trading a DEX ba, yakeson koyo, zan sake yin Class a Telegram ga wanda suke ra'ayin shiga domin koyon Trading din, amma i'm sorry, ba kyauta bane. Ga duk wanda yake da Ra'ayin shiga zai biya 5k.
A baya munyi karatu a cikin Class din, wanda Alhamdulillah akwai wadanda yanzu suna cin ribar abin. Har yanzu dai a cikin wannan Channel din zamu sake karatun, saboda haka wanda suke ciki kuma basu fahimta ba, sai su tsaya su kara nutsuwa su fahimta, sannan wanda yake ciki babu bukatar sai ya sake biya, domin dama nace Lifetime ne idan ka biya.
1. Yaya zan bude wallet (saboda a wallet ake DEX Trading ba a Exchange ba)
2. Yaya ake DEX Trading (buying and Selling)
3. Wanne bincike ya kamata nayi kafin na sayi Token
4. Yaya zanyi Tracking na wallet (trading da yakeyi da kuma gane Tokens da yake Holding)
Wadannan sune list na abubuwan da zamuyi a Class din, sannan zai kasance ne a Telegram, saboda haka dole sai kanada Telegram kafin shiga.
Wanda suke da sha'awar shiga zasu iya min magana ta DM 09123067726.
Zamu fara ranar Laraba Insha'Allah π
20/10/2024
PART 2
Abu na gaba da ake dubawa yayin trading a na Token shine, ka tabbatar da Liquidity na Tokens din is Locked and Burned π₯
Locking na Liquidity na nufin kulle liquidity na shi wannan Token din, saidai akan iya a kulleshi na tsawon wani lokaci kawai, ta yadda bayan shi wannan lokacin ya cika za'a iya cire Liquidity na shi wannnan Token din, kullewar na iya zama na tsawon 1 hour, 2 hours, 1 week, 1 month ko 1 year, ya danganta da yadda DEV na Token din ya saka, idan nace DEV ina nufin Developer, wato wanda ya kirkiro shi wannan Token din.
Liquidity Burned, kuma na nifin Burning din Liquidity din, wanda matukar akayi hakan to hakan na nufin babu wanda zai iya cire, kokuma taba wani abu daga cikin Liquidity na Token din, koda kuwa shi kansa wanda ya kirkiri Token din ne. Hakan zai bawa investors kwanciyar hankali wajen saka kudinsu, domin sun san babu wanda zai sake samun damar taba Liquidity na Token din.
Wannan ma daya ne daga cikin abubuwan da akan duba a Token yayin Trading π€
Still zan cigaba insha'Allah.
Sannan zaku iya shiga Group dinmu na Dex Trading ππ
https://chat.whatsapp.com/GmP38Utwlzm3l2rfb3jyqU
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano
712104