Connecta System
We simplify hiring, reduce job search stress, and help employers find the best talent smarter and faster.
21/05/2026
Neman aiki a Najeriya yana iya zama mai wahala sosai wani lokaci.
Kana applying.
Kana jira.
Wani lokacin kuma… babu amsa ko ɗaya.
A Connecta, mun fahimci irin ƙalubalen da job seekers suke fuskanta kullum — shi yasa muke gina hiring experience mai sauƙi da wayo.
Mu tattauna 👀
Wane bangare ne yafi baka wahala wajen neman aiki?
• Rashin amsa bayan applying
• Ayyukan bogi
• Ƙaramin albashi
• Experience mai yawa
Ka faɗa mana a comment 👇
19/05/2026
First impression yana da muhimmanci kwarai da gaske! 📄✨ Idan CV ɗinka yana da cunkoso ko rikitarwa, employers na iya rasa sha’awa cikin sauri.
Ka tabbatar yana:
• Mai sauƙi
• A tsare
• Mai ma’ana
Tsara CV ɗinka da kyau domin samar da hanya mafi sauƙi ta samun aikin da kake nema! 🚀
18/05/2026
Not everyone struggles to find jobs because they lack talent.
Sometimes… the problem is the hiring process itself.
At Connecta, we’re building a smarter and simpler way for job seekers and employers to connect.
Better opportunities.
Better connections.
The future of hiring starts here.
18/05/2026
Ba kowa bane yake rasa aiki saboda rashin talent.
Wani lokacin… matsalar tana cikin tsarin hiring ɗin da kansa.
A Connecta, muna gina hanya mai sauƙi da wayo domin job seekers da employers su haɗu cikin sauri da sauƙi.
Opportunities masu kyau.
Connections masu anfani.
Makomar hiring tana nan.
14/05/2026
Job searching in Nigeria can be exhausting sometimes.
You apply.
You wait.
Sometimes… no response at all.
So let’s talk about it 👀
What’s the most frustrating part about finding a job today?
• No response after applying
• Fake job posts
• Low salary offers
• Too much experience required
Drop your thoughts below 👇
10/05/2026
Most people wait for the “perfect time.”
But opportunities usually go to the people who simply started first.
Tonight, take 10 minutes to do something your future self will thank you for.
Set up your profile.
Start matching.
Wake up Monday already ahead.
👉 www.myconnecta.ng