Duniya dadde
TAMBAYOYI SHA DAYA (11) DA ANNABI
(S.A.W.) YA YIWA SHE DAN TARE DA
AMSO SHINSU
1)ANNABI (S.A.W.) Ya tambayi Shedan waye
abokin tarayyarka?
Amsa
Mai Cin Riba
2)Dawa kake zama a matsayin aboki?
Amsa
Mazinaci
π·3)Dawa kake kwanciya?
πAmsaπ
Mai shan kayan Maye/ Dan Maye
πΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎ
π·4)Waye baqonka?
πAmsaπ
Maha inci
πΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎ
π·5)Waye Dan Aiken ka?
πAmsaπ
Boka/ Matsafi
πΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎ
π·6)Me yake faranta maka Rai?
πAmsaπ
yawan rantsuwa cikin magana
πΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎ
π·7)Waye masoyinka na hakika?
πAmsaπ
wanda yake barin sallar juma'a
πΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎ
π·8)Me yake karya kashin bayanka?
πAmsaπ
inga masu laifi sunyi ladama
πΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎ
π·9)Me ke Konamaka Rai?
πAmsaπ
Yawan Istigfari dare da Rana
πΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎ
π·10)Me yake wulakantaka?
πAmsaπ
Sadaka da kyautatawa
πΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎ
π·11)Me Yake makantar da kai ga bayin Allah?
πAmsaπ
Sallar Asubahi
πΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎ
ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»
Ya ALLAH kakaremu daga sharrin shaidan
la'Anannen bawanka.
Yikokarin turama yan uwa Musilmi dan mukaru da juna.
13/07/2020
Haka nada wuya narasa masoyiya ta
labari duniya
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano