Taska
12/05/2026
Na san akwai wadanda ba sa sona sosai akwai kuma wadanda suke yi na....
Don Allah idan na fito takara za ku zabeni??
Ta nan zan gwada na gani in zan yi nasara ko ba zan yi ba, saboda kar na yi asaran miliyoyin kudin yankan katin primary election.
Na fito za ku zabeni ko na rabar da kudin kawai a nan kowa ya huta...😅
11/05/2026
Wai yaushe yan Afrika za mu yi hankali ne🤦🏽♂️
Wannan dokiyar wani dan afrika ya je har kasar Rasha ya sayota kuma saboda tsabagen raina arzikin yankinmu...
Dan Allah dwaki nawane s**a fi wannan kyau a Kano ?!
Abin ban haushi ma shine yadda mutane suke ta yin dandazon zuwa ganin wannan dokiyar.
Har tsakar dare ya k**a mutane wai sun zo ganin baturiyar dokiya... 😒
Yadda likitoci s**ayi dandazo a kaina sak**akon wani katafaren taga na karfe da ya yi kaciɓir da kaina ya farfasa min kai......
Na buƙaci a kwantar da ni har in sami lafiya amma likitoci sun yi gamayya akan na koma gida babu damuwa.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the practice
Website
Address
810241