Mi3 TV
29/05/2026
Yaro mai basira Dan Shekara 16 ya Rubuta Alkur'ani har biyar a jihar Yobe.
Allah ya Azurta Garin Jaji Maji dake Jihar Yobe da Yaro Mai basira Dan Shekara 16 Wanda ya Rubuta Al-Qur'ani Mai Tsarki har biyar.
Rahotanin sun nuna Cewa Yaron ya Fara Daukar Al-Qurani tun Yana Shekara 12 da haifuwa Sannan ya cigaba da Rubutun Al-Qurani Mai Tsarki.
Yaron ya Sha yabon daga Jama'a inda suke masa Fatan Alheri.
29/05/2026
Jam’iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA) ta tabbatar da Naziru Sheikh Tahir Usman Bauchi a matsayin ɗan takararta na gwamnan jihar Bauchi a zaɓen shekarar 2027.
Shugaban jam’iyyar APGA na jihar Bauchi, Ibrahim Dantalle, ne ya bayyana hakan a ranar Alhamis, inda ya nuna kwarin gwiwar cewa jam’iyyar za ta taka rawar gani a zaɓen 2027 mai zuwa.
Click here to claim your Sponsored Listing.