Matan Arewa
12/06/2026
Barka da asuba mutanen kirki, ya Allah dukkan wanda ka bashi ikon yin Sallah a jam'i ya ka haɗa shi da alkhairin duniya da lahira🤲
11/06/2026
mu kwana lafiya Abokai 🥰
11/06/2026
Barkan ku da yammacin🥀
Ga wasu kalaman soyayya da zai faranta wa sarauniyar ka zuciya ❤️
♥Soyayyarki Ta Shiga Raina Kamar Ruwa Cikin Kasa, Ba A Iya Rabani Da Ke ❤️🥺
♥Idan Na Tuna Da Ke, Zuciyata Na Rawa Kamar Gangar Aure A Dare 💓😍
♥Ke Ce Hasken Raina, Idan Babu Ke Duniya Ta Zama Duhu 🥺💔➡️
♥Kallon Ki Kadai Ya Isa Ya Kashe Duk Wani Bakin Ciki A Zuciyata 😍💞
♥Na Rantse Da Soyayyarki, Babu Wata Da Zata Maye Gurbin Ki A Rayuwata ❤️🔥🥺
♥Murya Ki Ita Ce Maganin Zuciyata, Duk Lokacin Da Na Ji Ki Sai Na Samu Natsuwa 🎶❤️
♥Ina Son Ki Fiye Da Yadda Harshe Zai Iya Fadi, Zuciya Ce Kawai Ta San Gaskiyar Hakan 💖🥺
♥Ke Ce Sarauniya A Masarautar Zuciyata, Babu Wadda Ta Kai Ki Daraja 👑❤️
♥Soyayyarki Ta Daure Ni Kamar Zare, Ba Zan Iya Kubuta Ba Ko Da Ina So 🔗🥺❤️
♥Ina Jin Dadi Idan Kina Kusa Da Ni, Kamar Na Mallaki Duniya Baki Daya 🌍❤️😍
11/06/2026
✨ Ƙalubalen Rayuwa ✨
Rayuwa ba ta tafiya babu ƙalubale…
kowane mutum yana fuskantar nasa irin jarabawar.
Wani yana fama da talauci,
wani kuma da damuwa ko rashin lafiya.
Ka sani…
ƙalubale ba alama ba ce ta gazawa,
amma hanya ce ta ƙarfafa zuciya.
Lokacin da rayuwa ta matse ka,
ka tuna cewa Allah yana gwada haƙurinka ne.
Kada ka yanke ƙauna,
domin bayan wahala akwai sauƙi.
Ka ci gaba da ƙoƙari,
ka yi addu’a, ka dogara ga Allah.
Domin a ƙarshe…
ƙalubalen da ka shawo kansu,
su ne za su zama ƙarfin rayuwarka.
🤲 Allah ya ba mu juriyar jurewa,
ya sauƙaƙa mana duk wata wahala.
Surah Al-Inshiqaq, Aya ta 6
10/06/2026
✌️
Haba sis�
10/06/2026
🥀Kogin da bai da zurfin yana yin surutu sosai.🥀
Mutum mai ilimi yana magana da hankali — domin ya san darajar kalma kafin ya fitar da ita.🩷
10/06/2026
Good morning All.
10/06/2026
Barkan ku da Safiya Abokai🥰
Click here to claim your Sponsored Listing.