MK TV 247

MK TV 247

Share

MK TV 247 is an entertainment,news and business website, we are always for you just stay alerted and always ready for the new update

24/05/2026

Yakamata KANNYWOOD sufarka
Abunda tambayar shine wasu nacewa adaina tura mata kuɗi saboda bata taɓa fitowa tace wane da wane sunturamin naira kaza kaza ba b***e tayi musu godiya kullum saidai tafito tana kuka kawai
Wasu kuma suna cewa acigaba da turawa saboda wanda yake acikin yanayin rashin lafiya bashida walwalar dazai iyayiwa mutane godia shima video da akesawa tanayi da. Dolene domin mutane sucigaba da taimakawane
AMMA NI INADA WANI HASASHE GUDA IDAN MUTUM ƊAYA YAFITO YABIYA KUƊIN DUKA BASHIKENANBA KAWAI KUNJI KUNJI YAƘARE JAMA'A KUDUBA MANA HANYA SABODA ALLAH FA

23/05/2026

Wannan shine farkon abunda yafara haɗa manoma da makiyaya a daji
゚viralシ

21/05/2026

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRAJIUN
YA ALLAH KARABAMU DA ƘARFE LAFIYA
゚viralシ

18/05/2026

jaruma Hadiza Gabon tayi martani akan waɗanda suke maganganu akanta musaman abund yashafi ƙiba da kuma abinda yafaru tsakaninta da adam a zngo akwanakin baya

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address


Kano
705101