Charlie Hunman private chat
20/01/2025
JIKAN LIMAN SHIRI MAI DOGON ZANGO📸
KAMFANIN SHIRYA FINA FINAN HAUSA NA ASASANTA FILM PRODUCTION
Sunshirya Tsaf Domin Kawomuku sabon Shirin su mai suna JIKAN LIMAN
Shirin zai Fara zuwarmuku Daya Ga Watan February A youtube chanal Dinmu Mai Suna ASASANTA TV Kada Kusake ABAKU Labari shirin Yazo Da Abubuwa Mabanbanta wanda Yasamu shirya Daga Fasihan Managartan Ma Aikata
WANDA MAS. UD UMAR M SIDI YABADA UMARNI KARKU SAKE ABAKU LABARI
14/12/2024
Bismillahi Rahaman Rahim.
Aslm Alaikum Warahamatullahi Ta Alawabarakatuhu ina MA Abota kwallon Fina finan hausa.
Toh Albishir Agareku Kamfanin shirya Fina Finan HAUSA NA ASASANTA FILM PRODUCTION DAYAKE KAWOMUKU FINA FINAN HAUSA TOH ALHAMDULILLAH YAUMA YAZO MUKU DA WANI SABON SHIRI MAI SUNA JIKAN LIMAN LIMAN INSHA ALLAH WANAN SHIRI ZAI FARA ZUWARMUKU BADA JIMAWABA GAMASU BUKATAR BADA TALLA KUMA KO NEMAN KARIN BAYAN ZAKU IYA TUN TUBAR MU AKAN NUMBER WAYA KAMAR HAKA
09126490501
24/05/2024
(K9) wireless macros phone
D.m for frice
Click here to claim your Sponsored Listing.
14/03/2025