Arewa Shopping Link
17/02/2026
02/02/2026
Assalamu Alaikum🤝
Ina farin cikin sanar da ku fara wani sabon shiri mai suna Arewa Shopping Link. Wannan tsari ne da muka kirkiro domin haɗa masu kaya da masu siya cikin sauƙi, sauri, kuma amintacce.
A halin yanzu, za mu fara ne da WhatsApp marketing, inda za mu dinga tallata kayayyaki daga amintattun masu kasuwanci, sannan masu siya su duba, su zaɓa, su saya cikin sauƙi. Wannan zai taimaka wa ‘yan kasuwa su faɗaɗa kasuwancinsu, masu siya kuma su samu kaya cikin sauƙi ba tare da wahala ba.
A nan gaba kaɗan kuma, muna da shiri na ƙirƙirar application na e-commerce, inda kowa zai iya:
Tallata kayansa
Duba kayayyaki iri-iri
Yin oda da siya cikin sauƙi
Arewa Shopping Link ba kasuwanci kaɗai ba ne, tsari ne na haɗin kai da bunƙasa kasuwanci a Arewa.
Ku kasance tare da mu, ku goyi bayan wannan sabon tsari domin tare muk ginaa akuwa ta zamani 🌍✨
Click here to claim your Sponsored Listing.