Hausa Computer Academy

Hausa Computer Academy

Share

HAUSA COMPUTER TRAINING INSTITUTE WHATSAPP ONLINE CLASSES SCHOOL CE WANDA TAKE KOYARWA A ONLINE TA HANYAR VIDEO DA KUMA RUBUTU TANA AMFANI DA YARAN HAUSA WAJAN KOYARDA COMPUTER DA KUMA DUK WANI APPLICATION SOFTWARE DA KUMA KOYARDA YANDA ZA AI AMFANI DASH

07/06/2025

YEIDEEP REGISTRATION UPDATE

Adaidai Wannan lokaci, Adadin Mutanan da s**a sami damar yin register a fadin Nigeria sune kamar Haka.

Mutum miliyan biyar, Da dubu dari biyu da arba'in da daya, Da dari shida da daya.

Duk Wanda yayi register a yanzu baya bukatar zuwa bude Account, Kuma ba code za'a bashi ba.

Idan ya jira yayi hakuri zaiga Account an bude masa anan gaba, Ko kuma in an kafe sunaye yaga an kafe suna da account dinsa.

Ba Wani message da zaka gani anan take dan an cike maka, Amma duk Wanda ya cike maka kasa ya nuna maka shaidar da take nuna ya cike maka.

Idan kaine zaka cike ko wanine zai cike maka, Ka tabbatar ka bashi Wadannan abubuwan daidai.

NIN

PHONE

BVN

Akwai ragowar Mutane dubu dari bakwai da hamsin da tara da yan kai da suke da damar cikewa a yanzu haka a fadin Nigeria.

GA ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA WANDA ZAI CIKE WANNAN TSARI.👇

Cikakken Suna.

Date Of Brith

Phone Nomber

Email Address

BVN Nomber

NIN Nomber

Kasarka

Jiharka

Karamar Hukumar ka.

Muna cikewa ga Wanda bazai iya cikewa ba.

Ga Whatsapp Number 07034468856

Want your business to be the top-listed Computer & Electronics Service in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address

Kano