Useeey_official

Useeey_official

Share

14/09/2022

BABBAN BURINA NA ZAMA SHUGABAN KASAR NIGERI🇳🇬

– Jarumin fim Shu'aibu Lawan Kumurci ya nuna sha'awarsa na son
ganin yana jagorantar mutane a matsayin wani shugaba
– Kumurci ya ce yana da burin son ganin ya zama shugaba na kasa
baki daya duba ga abubuwan da gani a rayuwa
– Dan wasan ya ce duk da Allah ya yiwa Najeriya baiwa ta arziki da
mutane da duk wasu abubuwan more rayuwa, sai ga shi ana rayuwa
mai ban tsoro
Fitaccen jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood ,
Shu’aibu Lawan wanda aka fi sani da Kumurci ya bayyana babban
burinsa ne.
A wata hira da ya yi da sashin Hausa na BBC a shirin ‘Daga Bakin Mai
ita’, Kumurci ya bayyana cewa burinsa a yanzu shine ya zama wani
jagora wato bima’ana shugaba.

Photos from Useeey_official's post 14/09/2022

Sojojin Nijeriya Sun Yi Nasarar Kakkabe Sansanonin 'Yan Bindiga Dake Yankin Apewohe, A Karamar Hukumar Chikun Da Daban Lawal Kwalba, Rafin Gwaska Duk A Karamar Hukumar Igabi A Kaduna. Inda Aka Kashe Da Yawa Daga Cikinsu Tare Da Ceto Wasu Mutane Goma Da Aka Yi Garkuwa Da Su

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address

Rijiyar Lemo Layin Gasa Street
Kano
123456