Kasuwar Fcbk
17/03/2021
Albishirinku📢📢📢
Wannan shafi na KasKasuwar FcbkcbKasuwar Fcbk Sanar da dukkan members cewa
Ze fara aiki gadan gadan daga yau
Wajen bawa dukkan members damar turo da bayanan kayansu (products) da suke son tallatawa
Izuwa garemu don mu dorashi a wannan shafi
Wadda tsarin turon bayanan ze kasance:
Zaka/zaki turo da bayanan kayanku kamar
Hotonsa/video
Address na wurin kasuwanci in akwae
State
Phone number
Don Costumer's da masu son kayanku su sami sauqin tattaunawa daku.
Mungode.
Wed-17-March-2021
9:14PM
Want your business to be the top-listed Shop in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kano
7000202
7000202