Samaila Dano
20/03/2026
Warm greetings of Eid Mubarak.
On this blessed occasion of Sallah, may the spirit of sacrifice and unity strengthen our collective resolve to build a peaceful, progressive, and a prosperous Nigeria.
Together, let us uphold the values of unity, service, and development for the good of our people and the future of our nation.
Samaila Dano
Senatorial Aspirant, Kano South
Samaila Dano — Kano ta Kudu
14/03/2026
KANO TA KUDU TA CANCANCI KYAKKYAWAR MAKOMA — TARE ZA MU SAMAR DA ITA.
’Yan’uwa maza da mata na Kano ta Kudu,
Na fito cikin kaskantar da kai domin neman goyon bayanku domin in wakilce ku a Majalisar Dattawa. Manufata ita ce in yi muku hidima da gaskiya, jajircewa, da kishin al’umma.
Kano ta Kudu na da mutane masu ƙwazo – manoma, ’yan kasuwa, mata masu himma, da matasa masu basira. Lokaci ya yi da za mu samu wakilci mai ƙarfi da zai tsaya tsayin daka domin muradunmu a matakin ƙasa.
Ni Samaila Dano ina neman ku ba ni dama in zama Sanatan Kano ta Kudu, domin ina da yakinin cewa tare za mu iya kawo ci gaba na gaske ga al’ummarmu.
Jagoranci hidima ne ga jama’a, gaskiya ne, da kuma aiki tukuru domin ganin an samu sakamako. Na kuduri aniyar yin aiki ba tare da gajiyawa ba domin kowace mazaba, kowanne ƙauye, da kowace iyali a Kano ta Kudu.
Wannan tafiya ta kowa ce. Tare za mu gina sabuwar hanya ta ci gaba da cigaban Kano ta Kudu.
Kano ta Kudu Da Farko. Jama’a Da Farko.
14/03/2026
KANO SOUTH DESERVES BETTER — AND TOGETHER, WE WILL BUILD IT.
My dear brothers and sisters of Kano South,
I humbly step forward to serve you and to represent our great people with courage, honesty, and dedication. Kano South is rich with hardworking men, resilient women, and brilliant young people. Yet, we all know that our communities deserve stronger representation, better opportunities, and a louder voice at the national level.
My name is Samaila Dano, and I am contesting for the position of Senator for Kano South because I believe our future can be brighter than our present.
Leadership is not about promises alone — it is about service, accountability, and results. I am committed to working tirelessly for every ward, every village, and every family across Kano South.
This campaign belongs to all of us. Together, we can bring meaningful development and a new chapter of progress to Kano South.
Let us move forward with unity, hope, and determination.
Kano South First. The People First.
11/03/2026
Jama'a Salama alaikum
Click here to claim your Sponsored Listing.