Khalipha Double

Khalipha Double

Share

11/02/2024

Da murmishi ake kashe zuciyar makiyi, baka kwana da kowa baka tashi da kowa.

Respect
H.E Sadiq Amb Aminu Bashir Wali.

28/12/2023

H.E Sadiq Wali Ya Ɗauki Nauyin Yiwa Mutum 100 Online recruitments form na Fire Service Ga Mai Bukata Yai Mana Magana a Wannan Number 08139313904 Whasapp Allah Ya Bada Sa'a

10/11/2023

: IN BAKI SAN GARI BA SAURARI DAKA.

Kalamanta dukkan su dariya s**a bani , nafi dauka cewa tana irin marisar Soshiyal Midiya ne domin jawa kanta ihun tayi marisa . Jihar Kano tamkar jan itacen marke ne , in kai garaje da gangancin sara shi lalle za kai kwaliya.

Wasu kalaman basa bukatar raddi saboda Wasa ne , wasu kuma kalaman nata kwaliya ne .

1- Cin wake da shinkafa : Wato rashin zurfin iliminta ya sanya ta gaza gano cewa abunci na cikin al'adu ( Allah ya sa ta san mai ake nufi da al'ada ) don haka duk al'ummar da take da cigaba da tarihi zaka same ta da wani nau'in abunci da ta ginu akan sa , wanda kaduna bata daga cikin masu wannan wayewa don bata da wani abunci da ta ginu akan sa.

2- Mata basa tuki a Kano : Wannan na nuni da tarbiyar addini da al'adar mai tsari , yawon mata saki ba kaidi na daga rashin kunya da tarbiya al'umma , Mata ashirin din da tace ta gani babu musu masu lalurar hawa motar ne .

3- Zuwa cin abunci restaurant : Matan Kano masu aure da Yan mata suna kan waccar tarbiya da na fada a sama , duk abun da suke bukata mazaje da iyayensu ne ke sama musu a gida basa bukatar zuwa gidan cin abunci , don haka duk macen da take zuwa irin wajan dole ai mata wani kallo. Allah ya taimake ta ma bata fada hannun Hisbah ba.

4- Bama Turanci : To menene a turancin , yare ne kamar Hausa , Fulatanci , Yoruba da sauransu , ita da take walagilu ita ke ganin turancin wata kaniya.

5- Yaro da kudi : kowa ya ga Barbela da farinta ya ganta . Mutane Kano ba cima zaune bane , ba kamar Yan kaduna Yan Yahoo da jiyar ta fashe.

6- Iya wanka : Shi wanka yana dacewa ne da muhalli , kowa ne irin muhalli akwai kallon wankansu.

Tace " Mu Yan kaduna a komai mun hadu , but we don't have money to spend extravagantly ".

Yakub El-Usman Arzai

27/09/2023

Marhaba bika ya Nabiyyillah ﷺ.💚

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

Kofar Mazugal
Kano