ASIN DA ASIN
Adam A Zango Rahama Sadau
10/01/2026
10/01/2026
Masoya na pls ku temakamin da sharing da following ba danni ba ku temake ni
07/09/2025
🚨 Salon Xabi Alonso ya fara daukar hankali.
A ƙarƙashin jagorancin Xabi Alonso, Real Madrid suna da ƙwarin gwiwa sosai wajen kare ragar su (defense). A cikin wasanni 3 na farko a LaLiga, ƙungiyoyin da s**a kara da su sun samu damar kai musu hare hare 17 kacal.
Real Madrid ta zama Kungiyar da tafi kowacce Kungiya a kasar sifaniya wajen samarda tsaro a wasanninta.
Me yasa hakan ya zama muhimmanci?
* Hakan ya nuna cewa tsarinsu na kariya yana da ƙarfi sosai.
* Hakan zai baiwa damar cin nasara sau da yawa, domin idan basa bari ana kai musu hare hare sosai, zai basu dama da taimaka musu wajen samun yawan Nasarori.
* Sannan zai zama kwallaye kaɗan, ake iya jefawa Kungiyar koda tayi rashin nasara, haka kuma koda tayi Nasara baza'a jefa mata Kwallaye da yawa ba.
* Rabonda aga wannan bajinta tun zamanin Pep Guardiola a 2008, lokacinda yake horarda Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona.
A takaice:
Real Madrid suna taka leda da tsari mai ƙarfi sosai karkashin Xabi Alonso, abin da ke nuna suna da kyau a ɓangaren kariya, kuma hakan yana da matuƙar tasiri wajen samun nasara.
Tabbas Alonso na baza capacity!
Kuyi fallowing dina Kukasance tare dani akoda yaushe domin samun labari daga naku Abba mass communication wudil ✍️
Celebrating my 3rd year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
KANOZOOROAD&TSANYAWALGA