Mutuncin talaka

Mutuncin talaka

Share

23/01/2026

Kada mu manta da addu’a kafin mu kwanta bacci
Mu tabbatar mun yi alwala kafin kwanciya.
Mu tabbatar mun shinfida da kyau kafin bacci, kai a bangaren dama.
Karatu kafin kwanciya:
Ayatul Kursiyyu – sau 1
Suratul Mulk – sau 1
Suratul Ikhlas – sau 3
Suratul Falak – sau 3
Suratul Nasi – sau 3
Suratul Kafirun – sau 1
Suratul Sajda – sau 1
Tasbihi:
Subhanallah – sau 33
Alhamdulillah – sau 33
Allahu Akbar – sau 33
Mu karanta ayatocin ƙarshe na Suratul Baqarah.
Mu yi istigfari.
Mu yi addu’a ta kwanciya bacci, kamar:
“Bismikallahi humma amutu wa ahyana”
Allah ya saka mana da alheri cikin wannan dare mai albarka. Ameen.
Allah Ya ba mu ikon tashi da daddare mu yi sallah, koda raka’a biyu ne, Ya kuma sa lafiya da rahama cikin rayuwarmu. Ameen.

13/01/2026

Masha Allah

13/01/2026

Manzon Allah (ﷺ) ya koyar da mu cewa ya kamata mutum ya dage sosai wajen neman duk abin da zai amfane shi, ko na rayuwar duniya ko na Lahira. Haka kuma, ya wajaba ya dogara da taimakon Allah a kowane hali, kada ya jingina da ƙarfinsa ko hikimarsa kaɗai, kuma kada ya yarda kasala ko gajiyawa su hana shi ci gaba.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kano