FAIRA
29/11/2025
😔💔👇
23/08/2025
Imam Junaidu ❤️🤍👍
01/08/2025
Saboda rashin basira na bawahabiye shi bai yadda da kowaba a addini kowa mummunan zato yake masa shi yasa ana zuwa sallah yafiso shi yaja sallah,
Kuma duk iliminka idan baka da kudi kai banzane agunsa,..kuna shi yafi alfahari da malamin dayafi ilimi boko..
Kuma duk mutuncinka idan baka aƙidarsa kai mushirikine,
Duk tsufarka idan ka saɓa dashi a fahinta zai tsine maka yace kai dan wutane,...
Duk sabonsa da abokinsa bai yadda dashiba saboda shima ba abun yadda bane, basu yadda suna zuwa gidan juna ba ..
Tsakanin wahabiya ba yadda ba kuma amana akoda yaushe ana iya chutar juna, har uba da ɗansa...
Kafin su kira mutum ɗaya ya shiga muslunci sun fitar da guda goma,
Darika kafuraine agunsu amma banda kudinsu,
Zakaji sunace wa iyayensu ƴan darika kafuraine amma suna mutuwa zakaga sunje karban gado, dama akwai gado tsakanin kafuri da musulmi?
Kai dan bawahabiye dai daƙiƙi ne yasin.
< faira >
11/05/2025
💚☪️💔💥📸
24/04/2025
👇💚❤️
Click here to claim your Sponsored Listing.