AMIH TV
Daga cikin Hanyoyi 6 da sheɗan ke zamar (Halakar) da Ɗan adam akwai sanya masa yawan kallace-kallace na mataye walau a zahiri ko a kafofin yaɗa labarai haka da sanya masa shubuha da jefa fushi a zukata tare da aiwatar da fushin a aikace
Kazalika Shaiɗan kan yi dukkan mai yiwuwa don ganin ya sanya girman kai da takabburanci ga dan Adam haka da gafala ga ambaton Allah
domin jin cikakken bayanin abinda Khudubar ta kunsa sai ku shiga nan👇
https://youtu.be/rMBPUU1o5yI?si=uuHPqu5wHKYt0Reu
13/10/2025
Farfesan ya bayyana cewa sun bayar da cikakken hadin kai ga hukumar EFCC domin a bincike duk ma'aikatan hukumar ta NAHCON, domin tabbatar da gaskiya, tare da jaddada cewa ba za ta kare duk wanda aka samu da laifi ba
LABARI
Abinda nasan barna ne da gangan ba zan yi ba, duk da ban fi Karfin yin kuskure ba, wadanda ake zargi da sace biliyan hamsin a hukumar NAHCON sun Kai 8 kuma ni na san hukumar bata mallaki rabin wannan kudi ba balatana wani ya zo ya saci wannan kudi da ake magana
Farfesa Abdullahi Sale Pakistan
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the place of worship
Telephone
Website
Address
Kano Outlying
234