Students' Forum Rigasa

Students' Forum Rigasa

Share

19/04/2026

GAYYATAR HORO NA JARRABAWAR CBT NA ‘YAN SANDA

Kungiyar Rigasa Action and Awareness Forum na gayyatar duk masu sha’awar shiga aikin ‘yan sanda zuwa wani horo na musamman domin shiryawa da kuma taimaka musu wajen samun nasara a jarabawar CBT da ke tafe.

Rana: 25 zuwa 26 ga Afrilu, 2026
Wuri: GSS Rigasa Main
Lokaci: Karfe 10:00 na safe kowace rana

Wannan horo zai ba mahalarta ilimi, dabaru da kwarin gwiwa da suke bukata domin cin nasara a jarabawar.

Kada ku bari a baku labari

Photos from Rigasa Action And Awareness Forum's post 02/03/2026
21/10/2024

All teachers and students are invited .

Want your school to be the top-listed School/college in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

ZARIA Road RIGASA KADUNA
Kaduna
ASSOCIATION