Wasanni
Idan Manchester United Sukaci premier league dan Allah banda guje-guje da ihu akan t**i
Ayi murna cikin lumana pls 😂🤣😂🤣
14/07/2023
Kotu a Birtaniya ta wanke dan wasan Faransa Mendy daga zargin cin zarafi
Ana kuma zargin Mista Mendy da yunkurin yi wa wata mata fyade, mai shekaru 29, wanda tace ita ma ya yi lalata da ita a gidansa shekaru biyu da s**a wuce.
An zargi matashin mai shekaru 28 da yunkurin aukawa wata mata ‘yar shekara 24 a gidansa da ke Motram St Andrew, Cheshire a watan Oktoban 2020.
Ana kuma zargin Mista Mendy da yunkurin yi wa wata mata fyade, mai shekaru 29, wanda tace ita ma ya yi lalata da ita a gidansa shekaru biyu da s**a wuce.
Hakan na zuwa ne bayan da aka wanke shi daga laifukan fyade shida a wata shari’a da aka yi a baya a watan Janairu.
Dan wasan na Faransa ya barke da kuka yayin da alkalin alkalan kotun ya karanta hukuncin da ba shi da laifi bayan shari'ar da aka shafe makonni uku ana yi a kotun Chester Crown.

09/07/2023
Magoya bayan Man United suna kuka bayan sun ji an ce mai tsaron ragar kulob dinsu ya bar su
Mai tsaron ragar mai shekaru 32 ya fadawa Man United bye bye bayan shi da kulob din ba su amince da wani kwantiragi ba.
Man United ta sayi De Gea daga Atletico Madrid a shekara ta 2011 da fam miliyan 17, a cikin shekaru 12 da s**a gabata, De Gea ya buga wasanni 545 ya ci kwallaye 190.
Da fam miliyan 17 kacal da Sir Ferguson ya yi amfani da shi naam De Gea ya taimaka wa Man United ta lashe gasar Premier, Kofin FA, Kofin Calabar guda biyu, Community Shield uku da UEFA Europa League idan ba a ce a’a ba kamar yadda Dem ya samu lambar yabo ta Champions League.
"Mummunan yanayi kan bamu wani abu mai kyau a rayuwa,
⌚
"Ku sani mataccen agogo na nuna lokaci daidai sau biyu a rana."
He can play as a Winger
He can play as a Midfielder
He can play as a Defender
He never stops running guess the player 🤔
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Ahmadu Bello Way
Kaduna
Opening Hours
| Monday | 08:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |
| Saturday | 09:00 - 17:00 |
| Sunday | 09:00 - 17:00 |