Hausa SmartNet

Hausa SmartNet

Share

Photos from Hausa SmartNet's post 02/11/2020
27/10/2020
14/10/2020

KADAN DAGA DARA JOJIN NANA AISHA ((RA))
1— Itace budurwa aduk matan Annabi (S.A.W).
2— Itace wadda aka tambayi Annabi (S.A.W) akan wa yafiso? Sai yace Aisha.
3— Itace wadda Suke tsere da Annabi (S.A.W).
4— Itace wadda Idan tasha abu akofi, Annabi (S.A.W) yake karkato saitin inda tasa baki shima yasa nasa bakin.
5— Itace wadda idan ta gutsiri abinci Annabi (S.A.W) yake gutsurar inda ta gutsura.
6— Itace wadda akewa Annabi (S.A.W) wahayi suna cikin mayafi daya.
7— Itace wadda aka binne Annabi (S.A.W) acikin dakinta.
8— Itace wadda aka karbi ran Annabi (S.A.W) a tsakanin qirjinta da cinyarta.
9— Itace wadda ta tauna Asuwakin Annabi (S.A.W) naqarshe
abakinta tasa masa abakinsa.
10— Itace wadda tafi ko wacce mace Ilimi a matan zamanin.
11— Itace wadda duk wanda bai yarda Mamansa bace to ba
Mumini bane.
12— Itace wadda Allah
yasaukar da ayoyi kusan 18 kuma ake karantawa akan wanketa a zargin da akai mata.
Aminci, jinqay, Gafara, da Rahamar Allah su
tabbata ga wanda ya qaunaceta, Ameen

Want your business to be the top-listed Business in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


35 Lere Street Unguwan Dosa
Kaduna
300231