NFU-RTv

NFU-RTv

Share

Our programs include Qur’anic recitations, Hadith teachings, Islamic lectures, discussions on faith, family, and community.

19/06/2026
12/06/2026

NANA FATIMA UMAR FOUNDATION

KARATUN LITTAFIN AL-ADABUL MUFRAD

Assalamu-Alaiakum

Nana Fatima Umar Foundation tana sanar da "yan uwa Daliban Ilimi za'a dawo Karatun Adabul Mufrad Wanda Sheikh Dr. Muhammad Rabi'u Umar Rijiyar Lemo ke gabatarwa duk wata, Karatun zai gudana ne kamar haka:-

Rana: Asabar & Lahadi 13th &14th June, 2026
Lokaci: Magrib - Isha'i
Wuri: Masallacin Nana Fatima Umar Foundation NDC Kaduna

Maza da Mata zasu iya halarta, Allah ya bamu ikon halarta Amin.

Nana Fatima Umar Foundation Media & Publicity

16/05/2026

(59) Karatun Littafin Allu' Lu'u Wal Marjaan
Daga Masjid Umar Bn Khattab (R.A) Bauchi State Nigeria.

Tare da : Prof. Sheikh Zubairu Abubakar Madaki(H)

028/DHUL QA'ADA/1447H
016/MAY/2026M

18/04/2026

NANA FATIMA UMAR FOUNDATION

KARATUN LITTAFIN AL-AQEEDATUL WASIDIYYAH

Assalamu-Alaikum,

Nana Fatima Umar Foundation tana sanar da "yan uwa Karatun Littafin Al-Aqeedatul Waasidiyyah wanda Sheikh Dr. Khamis Sa’eed Muhammad (Almisry) ke gabatarwa duk ranar Lahadi, Insha Allah karatun zai gudana kamar haka:-

Rana: Lahadi 19th April, 2026
Lokaci: Magrib - Isha'i
Wuri: Masallacin Nana Fatima Umar Foundation NDC Kaduna

Maza da Mata zasu iya halarta, Allah ya bamu ikon halarta. Amin.

Sanarwa
Nana Fatima Umar Foundation Public Relations Office.

Telephone