Dr. AbdalLah Rasheed

Dr. AbdalLah Rasheed

Share

12/02/2026

RAMADAN TAFSEER 1447AH / 2026.

Muna farin cikin sanar da al’umma cewa za a fara Ramadan Tafseer na wannan shekara tun daga ranar ɗaya (1) ga watan Ramadan, tare da

Dr. Abdallah Rasheed.

📍 Wuri: Masallacin Tuna Wa Da Sheikh Ahmad Rufai Abdul Jalil, Makwa Road, Makarfi – Kaduna
⏰ Lokaci: 8:30pm – 9:30pm (kowace rana)
Ramadan wata ne na Al-Qur’ani, fahimta da gyaran rayuwa. Kada a bari a rasa wannan dama ta neman ilimi da kusanci da Allah.

👉 Ku zo da wuri, ku gayyato ‘yan’uwa da abokai.
Allah Ya sa mu dace, Ya kuma sa mu amfana. 🤍

Want your place of worship to be the top-listed Place Of Worship in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Kaduna
Kaduna
234