Dan Arewa

Dan Arewa

Share

27/10/2023

SAMARI WAI DA GASKE NE😲

Rashin Budurwa Yana Kara Tattalin Arziki🤣🤔

Photos from Dan Arewa's post 27/10/2023

Rundunar Civil Defence Reshen Jihar Kano ta k**a wasu matasa guda 2 da satar mota a yankin Unguwar badawa, tare da yunkurin halaka mai Motar.

Ku biyo acikin shirin daurin Gwarmai na yau da Misalin karfe 10 na dare dan jin cikakken Rahoton.

MUHAMMAD SANI MAHMUD

Photos from Dan Arewa's post 27/10/2023

Duk butulcin da Rarara yayiwa Buhari, bai kai wanda Buhari yayiwa talakawan Nijeriya ba. ___Waleeda Ahamed Galidama

- Alfijir Hausa

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Kujama
Kaduna