Auta M Shareeff
17/06/2026
An sace matan Chibok Davido baice komai ba.
An sace yara a Kankara dake katsina Davido ko Tari..
An yanka mutane a Maiduguri Davido yayi gum..
An jefo Bom kan mutanen. Tudun Biri Davido ya basar..
An kashe Janar Rabe Davido ko Uhumm.
sai yanzu da aka dauke wasu yan Oyo yayi magana tare da saka sunansu har a wajen taron maganar Oyo yake bama najeria ba b***e Arewa Oyo kawai.
Ga wani fa
15/06/2026
Aure shine babban abinda ya dace da ko wacce mace...
Matuƙar mace ta zaɓi Aure fiye da ƙyale-ƙyalen zamani, to In-Sha Allah, Allah zai kare mutuncinta.
Yanzu kalli Hadiza Gabon, idan zargin da ake mata da Salim Goje gaskiya ne, to wallahi ta faɗi ba nauyi, Wannan abun kunya har ina?
Gunma shi Namiji ne, amma ita mace ce, mai shekaru da dama ma, For God sake.. yanxu ace tanada yara, Don Allah ya zasuji?
Gaskiya Hadiza Gabon da zaki gane, ki taimaki kanki da kinyi Aure
Click here to claim your Sponsored Listing.