ASIYA BABA

ASIYA BABA

Share

14/10/2025

Masha Allah. Allah ka mana jagora

08/10/2025

Kowa ya so me son shi

08/10/2025

Allah ya cikawa kowa burin sa na alkairi

07/10/2025

ABBA GALADIMA: Duka samarin da su ka nunawa Sumayya soyayya tun daga aka fara shirin Labarina duk cikin su babu wanda ya iya acting na soyayya, wanda idan yana magana za ka ji yana taba maka zuciya kamar Abba Galadima.

Duk lokacin da yake fadawa Sumayya kalaman soyayya sai ka ji kamar ka yi hawaye saboda qawa-zuci....

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Kaduna