Gonar Crypto

Gonar Crypto

Share

Wannan shafi ne dake kawo maku bayanai kan ilmonin zamani kimiyya da fasaha, da Kuma abinda ya shafi kudi na internet (Crypto) trading, signal, wallets, exchange, da sauransu.

21/05/2022

Chairman na SEC (Security and Exchange Commission) wato Gerslers na kasar Amurka yayi gargadin chewa : da yawa daga chikin tokens da kuma coins na Crypto zasu ruguje nan gaba kadan, Kuma masu hannun Jari a chiki zasu tafka asarori masu girma dazarar hakan ta faru .

Gensler’s yayi wannan gargadin ne biyo bayan rugujewar UST da kuma LUNA a makon daya gabata.

09/05/2022

Duk me siyan coins a yanzu abun a tayashi murna ne, domin ze siya a dai dai lokachin da ya kamata...

Kasuwa tayi warwas

06/05/2022

Anyi burning tron fiye da billion 2

Over 2 Billion already burnt. 🔥 🔥

28/04/2022

Coins da dama sunyi dip, Shin kana buqatar karin haske domin inganta fasaharka a wurin trading na Crypto ?

Shin kai sabon shiga ne ?

29/03/2022

Collector Loses $391,000 as Bored Ape NFT Accidentally Sells for Just 115$ —

wani ya siyar da photon NFT dinsa na APEcoin akan dala 115$ bisa kuskure, nan take kuwa wani ya siyishe ba bata lukaci , Awajan rubuta price dinsa da zaisa ne yayi mistake maimakun yasa $391,000 sai yasa 115$ ,

yayi asara ta kwatankwacin Ape #835 for 115 ETH . in naira 1.4 b

muna bada shawara gamasu gaggawa
Ana nutsuwa susai .

Want your business to be the top-listed Advertising & Marketing Company in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Kaduna
Kaduna