Musa Ranlove -
14/05/2025
Murmushin ta kadai zai iya sa, azarema ruhi adawoma da shi Batare daka sani ba, Dariyar ta kuwa mai k**a da kwaranyar zubar madara a tafkin koramar kauna.
Gashin ta baki wuluk, tamkar bakar korama mai gudana, sajenta ya kwanta yabi filin Kumatun ta kamr ciyawa acikin lambu.
Idanuwan ta farare tas, tamkar farin teku mai girman hadiye Duniya gabaki dayanta.
Hancinta dogo kuma siriri tamkar Siffar sashin farin wata daren farko.
Labbanta jajaye kuma tausada k**ar kunnuwan jan fure acikin lambu.
INA SON KI💕💔
Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Jos?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Website
Address
Jos