Small But Mighty

Small But Mighty

Share

21/07/2025

Duk da bana goyon bayan kalaman da sheik Sani Yahya Jingir akan Sheik Abdullahi Bala Lau da muƙarrabansa game da zuwan su ta'aziyar tsohon shugaban ƙasa Muhammad Buhari amma kuma bana goyon bayan a biye mai wajen shirya wa'azi don yi mai raddi, da fita lamarinsa ake yi a yafemai domin afuwa shi yafi alkairi kamar yanda Allah ya fada " وَأَنْ تَعْفُوا أَقْرَبُ لِلتَّقْوَى"

Sau tari biye mai baya haifar da ɗa mai ido
Abdullahi Bala Lau
Masoyan wa'azin kabiru gombe

Want your business to be the top-listed Photography Service in Jos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Jos