Muhammad gwani

Muhammad gwani

Share

Photos from Muhammad gwani's post 27/11/2025

إنا لله و إنا إليه راجعون، إن لله ما أخذ وله ما أعطى وكل شيء عنده بأجل مسمي، فلنصبر ولنحتسب.!!!
Innalillahi wa Inna Ilaihi Raji'un.

Allah Ya yi wa Shehu Dahiru Usman Bauchi rasuwa. Muna roƙon Allah Ya jikansa da rahama, Ya gafarta masa.

31/08/2025

Hi

23/07/2025

Wata mata suna cikin karin kumallo tare da mijinta, sai ta kalli tagar da ke kallon waje, ta ga makwabciyarta tana shanyar kayan wanki. Sai ta ce wa mijinta:
"Ka duba wani irin wanki, sam sam bai fita ba. Wannan matar ba ta iya wanki sosai ba."
Mijinta ya kalli tagar amma bai ce komai ba, ya yi shiru.

Kullum idan makwabciyarsu ta shanyar wanki, sai matar nan ta maimaita wannan maganar ga mijinta.

Wata rana, sai ta duba tagani sai ta ce wa mijinta:
"Subhanallah! Kalli wankin ta na yau ya fita sosai kuma yayi kyau."
Sai mijinta ya ce mata:
"Abunda ya faru shi ne yau na farka da wuri sai na goge tagar gidanmu da kura da datti s**a taru s**a yi yawa a kai."

KU FITO MANA DA DARUSSAN DA KUKA DAUKA DAGA CIKIN WANNAN LABARIN.

23/07/2025

Awasu lokutan muna tunanin daura ma wasu laifi alhali mune masu laifin

16/07/2025

Babbar Ni'imar Aljannah Acikinta Akwai Annabi Muhammad ﷺ 🥰🥰🥰

Want your business to be the top-listed Media Company in Jos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Plateau State Josnorth
Jos

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 11:00 - 15:00