Gonga24
18/02/2026
Dear Nigerians,
Effective February 13, 2026, I signed Executive Order 9 of 2026 to restore what rightfully belongs to the Nigerian people.
For too long, excessive deductions, overlapping funds, and structural distortions in our oil and gas sector have weakened what should accrue to the Federation Account. When revenues meant for federal, state, and local governments are trapped in layers of charges and retention structures, development slows and trust erodes.
That must end.
With this Order, now officially gazetted, all Royalty Oil, Tax Oil, Profit Oil, Profit Gas, and other government entitlements under Production Sharing and related contracts will be paid directly into the Federation Account.
The additional 30 percent management fee and the 30 percent Frontier Exploration deduction will no longer stand between Nigeria and its lawful revenues.
This is about transparency, accountability, and full constitutional compliance.
As we strengthen security, invest in education, expand healthcare, stabilise our economy, and advance our energy transition, every legitimate naira due to the Federation must be protected.
NNPC Limited will operate strictly as a commercial enterprise, as intended by law. The era of duplicative deductions and fragmented oversight is over.
We will also undertake a comprehensive review of the Petroleum Industry Act to correct structural and fiscal anomalies. I have also approved the establishment of an Implementation Committee to oversee and ensure the effective, coordinated implementation of the executive order.
Nigeria can no longer afford leakage where there should be leadership.
We are safeguarding the Federation Account.
We are strengthening our budget.
We are acting in the national interest.
This was my promise to Nigerians when I asked for this job.
Nigeria First.
I thank you all.
Bola Ahmed Tinubu
President and Commander in Chief of the Armed Forces
Federal Republic of Nigeria
18/02/2026
Za Mu Gyara Kayayyakin Wutar Lantarki Da Ɓata-Gari S**a Lalata A Ƙaramar Hukumar Demsa, In Ji Gwamna Fintiri
Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya sanar da shirin gwamnatinsa na maye gurbin kayayyakin wutar lantarki da aka sace tare da gyara waɗanda aka lalata a wasu sassa na ƙaramar hukumar Demsa, kamar yadda Dokin Ƙarfe TV ta ruwaito.
Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin rangadinsa na zagayen ganawa da al’umma a faɗin jihar, inda ya tabbatar wa al'ummar Demsa cewa gwamnatinsa ba za ta bari ayyukan ta’addanci su hana al’ummomin karkara more muhimman ayyukan more rayuwa ba.
Ya ce dukkan kayayyakin wutar lantarki da aka lalata ko aka sace, waɗanda aka girka domin amfanin al’ummar yankin, za a dawo da su baki ɗaya. Ya jaddada cewa samar da wutar lantarki na daga cikin manyan ginshiƙan manufofin gwamnatinsa na bunƙasa karkara.
Da yake magana kan muhimman abubuwan da gwamnatinsa ta sa a gaba, Gwamna Fintiri ya yi alƙawarin duba buƙatun da al’ummar Demsa s**a gabatar masa, tare da gode musu bisa goyon bayan da suke ci gaba da ba shi a zaɓuɓɓuka daban-daban.
Sai dai, ya buƙaci mazauna yankin da su kasance masu kula da ayyukan gwamnati da aka kawo musu, yana mai jaddada cewa kare dukiyar jama’a alhaki ne na bai-ɗaya tsakanin gwamnati da al’umma.
Ya kuma nuna godiyarsa bisa tarbar da aka yi masa, yana mai tabbatar da cewa ƙudurinsa na ci gaba da tallafa wa Demsa zai haifar da ribar dimokaraɗiyya mai ma’ana ga jama’a. Ya sake jaddada aniyarsa ta ci gaba da jagoranci bisa ma’ana kan muradun al’ummar Jihar Adamawa.
A saƙwanninsu na fatan alheri daban-daban, shugabar ƙaramar hukumar Demsa, Kate Raymond Mamuno; ɗan majalisar dokokin Jihar, Felix Tangwami; kwamishinan Lafiya; da Kwamishinan yaɗa labarai, James Iliya, sun yaba wa gwamna Fintiri bisa shugabanci na gari da s**a ce yana yi ta hanyar faɗa da cikawa.
Sun lissafo ayyukan da aka aiwatar a yankin, waɗanda s**a haɗa da; gina hanyoyi, kafa asibitin ƙaramar hukuma domin inganta kiwon lafiya, samar da wutar lan
18/02/2026
𝗛𝗲𝗮𝗹𝘁𝗵 𝗺𝗶𝗻𝗶𝘀𝘁𝗿𝘆 𝗳𝗼𝗿𝗰𝗲𝘀 𝗶𝗺𝗺𝗲𝗱𝗶𝗮𝘁𝗲 𝗲𝘅𝗶𝘁 𝗳𝗼𝗿 𝘀𝗲𝗻𝗶𝗼𝗿 𝗱𝗶𝗿𝗲𝗰𝘁𝗼𝗿𝘀
Nigeria's Health Ministry orders the immediate disengagement of all directors who have served eight years, enforcing the revised Public Service Rules
18/02/2026
𝗙𝗮𝗺𝗶𝗹𝘆 𝘀𝗮𝘆𝘀 𝗡𝗻𝗮𝗺𝗱𝗶 𝗞𝗮𝗻𝘂 𝗳𝗼𝗿𝗲𝘀𝗮𝘄 𝗹𝗶𝗳𝗲 𝗶𝗻 𝗦𝗼𝗸𝗼𝘁𝗼 𝗽𝗿𝗶𝘀𝗼𝗻The family of IPOB leader Nnamdi Kanu says he foresaw his imprisonment in Sokoto prison years ago, viewing it as a prelude to freedom and Biafra's success
18/02/2026
𝗬𝗼𝘂𝗧𝘂𝗯𝗲 𝘀𝘂𝗳𝗳𝗲𝗿𝘀 𝘄𝗶𝗱𝗲𝘀𝗽𝗿𝗲𝗮𝗱 𝗼𝘂𝘁𝗮𝗴𝗲
Hundreds of thousands of users reported issues as YouTube suffered a widespread outage. The company confirmed an issue with its Recommendations system
18/02/2026
Shugabannin ƙananan hukumomi da ’yan majalisa da kwamishinoni sun kwance wa Gwamna Abba na kano zane a kasuwa.
Ana ci gaba da cece-kuce a jihar Kano bayan taron karɓar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa jam’iyyar APC da aka gudanar a ranar Litinin da ta gabata.
Rahotanni sun nuna cewa shugabannin ƙananan hukumomi, ’yan majalisar dokoki da kwamishinoni da s**a biyo gwamnan daga tafiyar NNPP ta Kwankwasiyya sun gaza kwaso dimbin magoya bayansu zuwa filin taron domin nuna cikakken goyon baya gare shi, lamarin da ya janyo muhawara a tsakanin masu bibiyar siyasar jihar.
Haka kuma, an hangi wasu daga cikin ’yan tsohuwar jam’iyyar APC suna kiran jama’a daga wasu ƙananan hukumomi domin su bayyana su nuna kan su a wurin taron don a tabbatar da halartarsu, sai dai abin ya kasance shiru ne.
Sai dai akasin hakan, wasu daga cikin jiga-jigan tsohuwar jam’iyyar APC da s**a haɗa da Sanata Barau I. Jibrin, Abba Kabir Bichi da Murtala Garo Alhassan Doguwa su ne aka ce s**a fi cika wurin taron da jama’arsu.
A gefe guda kuma, ana tofa ayar tambaya kan ko Gwamna Abba Kabir Yusuf yana da nasa mutanen na kai tsaye, ko kuwa mafi yawan jama’ar da aka saba gani tare da shi ’yan Kwankwasiyya ne da s**a biyo mukamansu, waɗanda wasu ke ganin na iya jiran lokaci ne domin bayyana ainihin matsayinsu da ba zai wa Gwamnan daɗi ba.
Masu sharhi na ci gaba da bibiyar yadda wannan sabon salo na siyasa zai shafi makomar siyasar gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf a nan gaba.
17/02/2026
Ku kasance tare da mu a wannan watan mai albarka domin karatun Tafsir kai tsaye.
Don ɗaukar nauyi (sponsorship), zaku iya kiran wannan lamba: 09135508307
17/02/2026
Da ɗumi-ɗumi: Rabiu Abdulsamad ya zama na huɗu mafi arziki a Afirka
Attajirin ɗan kasuwar Najeriya, Rabiu Abdulsamad, ya samu gagarumin ci gaba a jerin attajirai na duniya bayan da dukiyarsa ta kai dala biliyan 11.3, lamarin da ya sa ya zarce Naguib Sawiris a matsayin na huɗu mafi arziki a nahiyar Afirka.
Sabon matsayin ya kuma ɗaga shi zuwa matsayi na 302 a jerin masu kuɗi mafi yawa a duniya kamar yadda rahoton Bloomberg Billionaire Index ya nuna.
Ci gaban dukiyarsa ya samo asali ne daga nasarorin da kamfaninsa na BUA Foods Plc ya samu, inda aka samu karuwar ribar bayan haraji da kashi 91 cikin 100 a shekarar kuɗi da ta gabata.
Haka kuma kamfanin na BUA ya shiga yarjejeniyoyin haɗin gwiwa da aiwatar da manyan ayyukan more rayuwa a fannoni daban-daban, abin da ya ƙara faɗaɗa ƙarfin aiki da kuma kasuwar sa.
Ci gaban Abdulsamad na ƙara tabbatar da yadda ‘yan kasuwar Najeriya ke taka muhimmiyar rawa a tattalin arzikin Afirka.
17/02/2026
Sarkin Musulmi ya wakilta Shehun Borno ya sanar da ganin watan Ramadan ko akasin haka.
Wakilin DCL Hausa ya isa inda a bana za a sanar da ganin watan Ramadan a Nijeriya, fadar Mai Alfarma Shehun Borno. Sarkin Musulmi ya wakilta Shehun Borno a matsayin Shehu da ke rike da sarauta ta biyu mafi karfi a arewa.
17/02/2026
Da ɗumi-ɗumi:
An ga watan azumin ramadan a kasar Saudiyya Gobe za a tashi da Azumi.
17/02/2026
Jagoran jam’iyyar NNPP na kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana a yankin Area 1 da ke Abuja domin kaddamar da yakin neman zabe gabanin zabukan kananan hukumomin Babban Birnin Tarayya (FCT) da za a gudanar a ranar Asabar, 21 na wannan watan.
📸Hon Saifullahi Hassan
Click here to claim your Sponsored Listing.
17/02/2026