OumNass Collection
18/01/2026
4500 par yard😍🥰
18/06/2025
18/06/2025
7k par yard
10/05/2025
4500 par yard
Sai mun runtse ido, sai mun lallashi zuciyarmu, sai mun kawar da kawunanmu, sai mun sadaukar ba don mun wadata ba, sai domin samun bayar da rance saboda watarana, ranar da aiyukan mu kawai za a duba.
Ku bayar da sadaka, ku taimaki mai neman taimako kafin ya iso gare ku, ku ji qan bawan da ke neman jin qan ku. Allah zai taimake ku, zai shiga lammuranku, zai saka muku ta inda ba kuyi tsammani ko tunani ba.
Har yanzu muna nema wa bayin Allah da ɗakin su ya rushe taimako daga gare ku, daga kan N50 har zuwa sama muna maraba da shi.
Duk wanda ya shirya taimakawa ko son tabbatarwa ya tuntuɓe mu ta lambar waya : 08030990232 za mu kai shi har muhallin su, suna zaune a unguwar jama'are store dake garin Haɗejia.
Ga wanda ke da ikon taimakawa kuma za su iya taimakawa ta wannan account ɗin: 7061172779 Hajjara Ahmed Usaini Opay
Allah ya saka muku da alkhairi.
©Hajara Ahmad Hussain
Gwarzuwar Hikayata 2024
Alhmadulillah
09/05/2025
5500 par yard
21/12/2024
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the business
Telephone
Website
Address
Hadejia
HAJARA@080