Xamany Textiles

Xamany Textiles

Share

02/09/2025

GĀRAR ILMI

ZAMAN AURE

- Manufar aure ba soyayya ba ce kawai, akwai tausayi. Ana yin hakuri a zaman aure don soyayya ba ce ma don tausayi.
- Na ga kyawun ga ango ya limanci amarya su yi nafila raka’a biyu kafin kwanciya da juna a daren farko.
- Mace na da hakkin mace ta taimaka wa mijinta. Asma’u yar uwarta A’isha, ta fita da tukunya ruwa tana zuba abinci.
- Babu kyawun mace ta ce: “idan mijina ya mutu, idan da na matsara ba ce.”
- Annabi ya ce: “Mafi alkhairi: ‘Idan Miji Ya Kwana Ya Na Fushi Da MatarSa, To Mala’iku Su Na Tsine Ma Ta (AlbarKa) Har Gari Ya Waye.”
- Babu kyawun ga mace ta sarrafa wani nasa dukiya, sai da izinin mijinta. Haka Annabi ya ce...

Cigabansa gobe...

Want your business to be the top-listed Clothing Store in Hadejia?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address

Dunari Mallammadori LGA
Hadejia
234