AK Soft Drinks And Shopping Complex

AK Soft Drinks And Shopping Complex

Share

Photos from AK Soft Drinks And Shopping Complex's post 04/08/2023

#2,000 farashin kowanne kiret

muna nan akan titin shagari road kusa da Asibitin GAWUNA Hadejia Jigawa State,
kuma zaku iya kiran mu a lambar waya 09034346230

Photos from AK Soft Drinks And Shopping Complex's post 13/04/2022

AK Shopping Complex muna yiwa kowa fatan Alkhairi, Allah ya karbi ibadar mu,

Farashin mu mai sauki ne #1,900 kiret daya kacal. kuma muna bada Sari akan farashi mai sauki daga kiret 10 zuwa sama. muna nan akan titin Shagari kusa da Asibitin Gawuna Hadejia Jigawa state, lambar mu itace 091-23605140

Photos from AK Soft Drinks And Shopping Complex's post 23/01/2022

Assalamu alaikum
Muna yiwa yan'uwa customers namu Barka da Weekend, tare da sanar daku cewa Sabon KAYA yazo, Price #1,770

Muna nan @ AK Soft Drinks And Shopping Complex akan titin Shagari kusa da Asibitin Gawuna, Hadejia Jigawa state. ko kuma a kiramu @ 091-23605140

Want your business to be the top-listed Shop in Hadejia?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Shagari Road Near Gawuna Hospital
Hadejia