Signal-Dex

Signal-Dex

Share

14/04/2025

😭we Lost😭

27/03/2025

Batun Samun ku-di da faceb00k dinka Abune mai sauki.

Faceb00k Content Monêti-zation yazo da wasu tsaruka na daban na saukakawa al'amuran samun ku di.

1. Photos

Idan ka daura hoto, kuma yacika ka'idoji kuma yakai wasu adadi na mutanen da su ka kalla, ana biyan mutum

2. Text

Idan har kayi rubutu mai ingaci, wanda yacika sharuda kuma yasamu mutane suna karantawa suna sh@ring faceb00k zasu biyaka.

3. Stories

Wani nau'i ne na content wanda ya kunshi hoto da rubutu da videos wanda yake bacewa bayan awa 24, zaka gansa acan sama kusa da profile hotonka, shima ana biyanka idan kacika sharuda.

JAN HANKALI: Content Monêti-zation damuke ta fafutuka akai gaskiya yanason jajircewa, posting hoto, video da rubutu da kasan nakane banawani ba shi yake daukaka maka account dinka.

Idan akwai wani tambaya game da wannan rubutun, koda abude take.

27/03/2025

P2P Third party Payment Account 🔥

Ma anar Hakan Shine Idan kaje P2p Marchant Din Ya Biyaka da Account din Wani Wanda banashi ba Misali Sunana Khalid Yusif haka Jikin ID card dina Haka bank Details dina haka sunan Exchanger dina to idan zansayi Usdt $$$ A hannunka bayan ga Sunana Sai Aga Nayi Maka Payment da Sunan Hamisu Murtala 😢

illar Hakan Shine duk Wanda yayi Payment bada Account dinsa ba kada ka yadda kabar wannan kudin Account dinka kada kayi masa released har sai ya Fadamaka menene dalilin da yasa bai Tura maka kudi daga Account dinsa ba Sai Account din wani?? Baya da Gaskiya ne kome?? ka tabbata kaji dalilin haka a karshe duk da ya Fadamaka shawara amayar masa da Kudinsa kada kuyi cinikin A Hakura Asamu wani 😢

illar Third party Account Shine Za a iya Zuwa Ayi Scamming din Wani Anaso a kaucewa binceke koda Hakan ya taso sai yasaka naka Wanda daga Karshe idan Bakayi Wasa ba zai Saka Masifa ne Ya barka da Hukuma Shima kuma ya k**a Gabansa kuma tunda kudi yazo Account dinka kuma ka karba ka Kashe koda Laifi akayi to kashiga ciki mai Fitar dakai sai Allah 😢

Dalilin wannan Rubutun Shine mutane basu San Illar Hakan ba Shekara ukku Baya Watarana da Dare wani ya Taba Amfani da Third party Account ya Sayar ma Maaroop Mustapha Muhammad USDT Wanda a Karshe Scammers ne munfadada Binceke Karshe Account din Wani Mai POS yaje aka Turamasa kudi a Take ya karba yayi Gaba yayi Gaba mai POS Yana zamansa Ansakasa Masifa Idan bamu Tausayamasa ba Tunda Munzo har Gidansu Har shagonsa da statement na Komaii idan zai mutu Dole ya biyamu kudinmu tunda shi muka Turamawa ga Komaii da Komai daga GT bank mun karbo

Finally Karshe dai muka Tabbatar Scamming dinmu Akayi sbd asakashi Masifa Aka tura account dinsa muka biya ta Ciki haka muka yafe masa Kawai mun Hakura ne Domin shi baya Crypto Hasalima baisan menene Crypto ba Sai a wajanmu gashi zai Shiga Masifa dalilin Hakan Rubutun nan Shine idan kana karbar Third party Account za a Iya Kashe wani a Turomaka kudinsa zuwa Account dinka kana zaune lafiya Asakaka Masifa lallai yan Crypto muki yaye hakan Ayi Share Rubutun nan nayisa ne Domin Kaucewa faruwar hakan Allah ya Tsaremu Atura Group Group kokuma Share Domin musan illar hakan

Photos from Signal-Dex's post 27/03/2025

Night work 💤
BhKt7fRvHmKpvhBUaEyauVAq8xRyQzFD2U8u4vbRpump

Photos from Signal-Dex's post 27/03/2025

🔥🔥🔥🔥🔥

Photos from Signal-Dex's post 26/03/2025

🔥🔥🔥 SOL🔥🔥🔥

26/03/2025

BASE 🔥🔥🔥🥰

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Address

Dawaki Quaters Opp New Market
Gombe
760242