Arewa Thinker
Barka da Sallah, Allah ya maimaita mana da alkairi.
23/05/2025
Ni dai ban ga ranar dimokuradiyya a Nigeria ba. Idan shuwagabanni ba za su yi abinda ya dace ba, to babu shakka ina goyon bayan juyin mulki a Nigeria tare da k**a miyagun shuwagabanni da kwace dukiyar da s**a sata da kuma hukunta su.
Me za ku ce?
ME YASA?
Me yasa yawancin mutanen da basa goyon bayan zanga-zanga ba talakawa ba ne?
Me yasa yawancinsu mutane ne da suke ribatuwa da abinda yake faruwa?
Me yasa ba a jin muryoyinsu a zalincin da yake faruwa?
Me yasa sai talaka ya yunkura ake jin su?
Me yasa hankalinsu ya fi tashi akan zanga-zanga fiye da auren jinsi?
Click here to claim your Sponsored Listing.