Docter Usama Muhammed
27/06/2025
Malam yanzu fa ba irin kwallon su Valverde ake bugawa ba na guje guje yanzu irin kwallon su Pedri da Vitinha na juye juye ake yayi.
Haka wasu s**a ringa faɗa fa kuma abin mamakin ma Madrid fans ne tirrrr wallahi kowace kungiya da irin salon ta.
Mu mun gaya muku bazamu taɓa Zagin Valverde akan Ɓarar d Penality ɗaya ba .
Kuma kun fara gani Valverde ya nuna muku cewa shi maiyi ne wallahi kuma ya jima yanayi.
Well Done Commmander suna zaginka kana ɗora Captain tafiya dole sai dakai 💥💪
04/05/2025
Kuyi Rating Arda Guler From 1% To 100% A Wasanmu Na Yau.
1 Goal ⚽
1 Assist
Docter Usama Muhammed
Masoyan Real Madrid Hausa fans
04/05/2025
Yakuke Ganin Wasan Yau Zata Kasance Tsakanin Real Madrid Da Celta Vigo
Meye Hasashenku A Wasan, Kusa Mana A Comment Section
Pls Follow My New Page 👇
Docter Usama Muhammed
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Address
Gombe