Dan Bello
12/09/2025
Shiruna Bawai Yana nufin Na Rasa abin fadi bane illa iyaka inason infaɗi abu mai muhimmanci kuma hade da hujja
Allah ya sa mu dace.
30/08/2025
Kar ku ji shiru, in sha Allah za mu dawo da karfin mu.
01/07/2025
Munzuba Ido muna jira muga wane irin renin hankali gwamnatin Nigeria ke shirin kara kawowa 'yan Nigeria
sannan suko 'yan Nigeria Ko suna fahimtar yaren 'yan siyasar Nigeria.?
kodai Har yanzu suna buƙatar a sake musu Savon darasi 2027.?
Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Gombe