HDU collection
10/04/2026
Sister ya kika ga *tumeric shower gel* din nan 😊da gani kinsan anyi abun kwarai a wajen 😇 kamar yadda na Miki alkawarin in Sha Allah duk production da zanyi se nayi iya kokarina wajen Kara inganta Kaya to hakance ta kasance wannan *improved formulae* ne.. gyaran skin kam se kin gwada ki shaida da kanki🤗 350ml #1,800 wannan karon ban samu 250ml containers ba
Business dinmu yanada register, sbd haka kadda kiji tsoron komai ki saki ranki kiyi sayayyarki ba yadda za,ayi kudinki su bace. Location hammadu kafi / kasuwa babban layi gombe state. Muna turawa kowanne gari cikin aminci, takenmu (farin cikin costumer shine burinmu)
💯 Whatsapp number 08091265812, call 08064044191
06/04/2026
*Glowing set*
Glowing black soap 250ml
Glow sugar scrub 300ml
Face and body glowing oil 50ml
Dukansu #6,900👌
Business dinmu yanada register, sbd haka kadda kiji tsoron komai ki saki ranki kiyi sayayyarki ba yadda za,ayi kudinki su bace. Location hammadu kafi / kasuwa babban layi gombe state. Muna turawa kowanne gari cikin aminci, takenmu (farin cikin costumer shine burinmu)
💯 Whatsapp number 08091265812, call 08064044191
13/03/2026
Wannan magani na yara hukumar kula da magunguna da abinci wato (NAFDAC) tayi Banning anfani dashi ma’ana a daina anfani da wannan magunguna a yanzu jama’a sai a kiyaye kuyi sharing domin jama’a sugani su san halinda ake ciki
Allah ya sauwaka🙏
07/03/2026
Gabgab 1ltr #17,000
500ml #9,000
300ml #5,400
150ml #3,000
100ml #2,000
50ml 1,200
Ana turara daki dashi sannan ana iya turara kaya da Kuma jiki dashi, kamshin shi yanada Dadi ga Kuma rike waje
Click here to claim your Sponsored Listing.