Gombe Reporters

Gombe Reporters

Share

02/06/2026

Da Alama APC Za Ta Bawa Wasu Sanatocin Da S**a Faɗi Zaɓen Fidda Gwani Takara...

Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Godswill Akpabio ne da kansa ya baiyana cewa majalisar na yin aiki tukuru dan tabbatar da an bawa wasu ƴaƴanta takara duk da sun faɗi zabukan fidda.

Ya faɗi hakane a wani zaman da majalisar ta yi bayan dawowa daga hutu na tsawon lokaci.

01/06/2026

Da Alama An Yanka Tana Shirin Tashi a APC.

#𝗴𝗼𝗺𝗯𝗲𝘀𝘁𝗮𝘁𝗲

Want your business to be the top-listed Media Company in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address

Beside Bima Lodge Gombe, Gombe Stat
Gombe