Sunnah Global Network

Sunnah Global Network

Share

07/09/2023

Inna liLlahi Wa Inna IlaiHi Raji'un

Babu shakka duniyar Musulunci tayi rashin babban Malamin Sunnah wanda ya bada gagarumar gudumawa wajen karantar da sunnar Manzon Allah SAW a nahiyar Africa, Sheikh Abubakar Gero Argungu.

Muna rokon Allah SWT ya jikansa da rahama, ya karbi kyawawan aiyyukansa, ya gafarta masa karanta, yasa kabarinsa ya kasance dausayin Aljannah.

27/08/2023

Sakon Lahadi *SALLAR WALAHA (DHUHA) SUNNAH CE MAI ƘARFI*
-
Manzon Allah (SAW) Yace: "Babu mai kiyaye sallar walaha (Dhuha) sai bayin Allah na ƙwarai domin sallah ne na bayin Allah na ƙwarai".

حسنة الألباني في صحيح الترغيب ١/١٦٤

Mafi ƙarancin raka'o'inta raka2, yawanta raka'a8, wasu s**ace babu iyakan yawanta.

Mafi falalar lokacinta shine lokacin da rana ta fara zafi.

Allah yajikan 'yayenmu, da malaman mu da zurriyarmu.

Want your business to be the top-listed Media Company in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Pantame
Gombe