B,B,Y,
06/12/2019
INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN.
ALLAHU
AKBAR jama'a don
girman Allah Ku bada
minti 2 domin karanta
wannan babban sako,
Manzon Allah Sallallahu alaihi wa sallam yana
cewa : Ku yawaita yin
salati a gareni domin
salatinku a gareni to
haskene a gareku ranar
tashin Alqiyama, ya
Kara da cewa mutanen
dake zaune a fadata
ranar tashin Alqiyama
sune masu yawan
yimun salati, ya Allah
muna rokonka da
sunayenka 99 tsarkaka,
ya Allah dan Sittin na
Alqurani, ya Allah dan
darajar Gadon Al-Arshi
duk Wanda ya tura
wannan sakon ga yan
uwa musulmi Allah kaji
kansa, ka gafartamasa
kurakuransa, ka
daukakashi akan
makiyansa ya Allah duk
bukatunsa na alkhairi ka
biyamasa ya Allah ka
tayar dashi a fadar
manxon Allah Sallallahu alaihi wa sallam ranar
tashin Alqiyama, daga
karshe ka sakashi
Aljanna madaukakiya,
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Gombe
09077270503