Arewa Update TV
KADA KU MANTA KUYI FOLLOWING DOMIN SAMUN LABARAI DA ABUBUWAN NISHAƊI
31/05/2026
Shekarun baya da ₦5 million wani babban kuɗi ne, amma yanzu kusan duk wani mai wayar Android yana da ita.
Inji Engr Adam Muhammad Mukhtar.
Me zakuce game da wannan Al'amari.
Arewa Update TV ✍️
31/05/2026
Kwankwaso ya zama Alpha and Omega na siyasar Kano kenan, da gwamna maici, da dan takarar Gwamna a Kano duk yaransa ne!
Kaf ciyamomin Kano 44 da kansiloli 480 duk yaransa ne, yan majalisun Jiha gaba dayansu yaransa ne, yan majalisun tarayyar mu na Kano duk gadon bayan Kwankwaso s**a taka s**a zama, har sanatocin mu guda biyu musamman Kano ya kudu da central.
Yanzu ya sake tsaida yan takara tun daga sanatoci har zuwa yan majalisun tarayya, ko sunci ko basu ci ba, Kwankwaso yayi dominating siyasar Kano.
Inji Aminu Junaidu Kilishi
Me zakuce ?
29/05/2026
AN KUMA: Wata dattijuwar baturiya tayi wuff da matashin Bahaushe.
Me zakuce game da wannan Al'amari?
Follow 👉 Arewa Update TV domin samun labarai da nishadi
29/05/2026
Barkanmu da sallah from Dan Hajeeya C E O Arewa Update TV .
Allah ya maimaita mana.
26/05/2026
Ina masu hawa mota?
Ana ta muhawara a shafukan sada zumunta musamman a Twitter
Toyota ko Honda wane kamfani ku ka fi amincewa dashi?
⚠️ Da masu hawa mota ake magana, kar wani mai roba-roba ko Napep ya tsoma bakinsa 😂
Follow 👉 Arewa Update TV domin samun labarai da nishadi
I got over 1,500 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉
25/05/2026
Hotunan makarantun yara kenan a ƙasashen Saudiyyah, UAE, Oman da Malaysia.
Amma mu yan arew@ Dan Bello yayi anata cece kuce.
Arewá ina mafita 😭😭.
24/05/2026
Naji takaicin abinda ke faruwa da Babiana na bayyanar tsiraicin ta, hakika ta cuci kanta da yayan ta.
Shiyasa ake son kowa ya rinka kokarin kiyayewa game da rayuwa in ba haka ba karshen sa muni zaiyi.
Inji Comrd Dan Baban Gawuna.
Me zakuce?
Follow 👉
24/05/2026
Duk wanda yace wannan kalar fentin ƙungiyar asiri ne, mahaífin$a ya aiko kalar fentin mu$luncî a saka.
Mutum ne fah ya kashe kansa domin ku rayu, daga ƙarshe zaku saka masa da cutarwa
Wannan zai tabbatar maka da cewa, mafiyawan yan Nigeria basuda h@nkali musamman yan arew@.
23/05/2026
Jarumin Kannywood Isa Presidor zai angwance tare da amaryar sa Firdausi Baby.
Muna rokon Allah ya basu zaman lafiya alfarmar Muhammadur Rasurillah S A W ♥️🤍.
Follow 👉 Arewa Update TV domin samun labarai
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Dutse
720101